Wata matace ta hau motar haya sai kwandasta yace
Kai wannan yaro Allah yamishi da muni🥴,harbawa nan matar nan ta zauna taita kuka,kuka😭kukafa sosai😭sai Wani mutum yace hajiya meyake faruwane?
A lokacin Kuma kwandasta yafita,sai tace waccan kwandastan ne yacewa Dana mummuna🥹,
Budar bakin mutumin nan sai cewa yayi kiyi shiru kinji🤫kidain kukan,yanzu dai ajjiye wannan birin na hannunki muje ki rama🤣🤣🤣🤣😂
SHIN WAYAFI CI MATA MUTUNCI

0 Comments